User:HausaDictionary/sandbox2
Notes to self
- Special characters reference: Ɓ ɓ Ɗ ɗ Ƙ ƙ Ƴ ƴ
- fCategory:Feminine gender Hausa nouns
- mCategory:Masculine gender Hausa nouns
- Be sure to replace all instances of the noun template to the suna template.
- Swapping links between languages...
- #REDIRECT Other article
- replace nowiki tags, check out https://www.facebook.com/LearningEnglishHausa
- Transfer and archive to http://hausadictionary.com/sandbox1
- Tools:
- http://regexr.com/3gkgl, http://regexr.com/3gkgo
- https://codebeautify.org/sort-text-lines
- http://www.writewords.org.uk/word_count.asp
- http://textmechanic.com/text-tools/basic-text-tools/find-and-replace-text/
- https://www.google.com/search?num=100&q=site%3Aislamawakened.com%2Fquran%2F+"remarkably"
- Goolge Scripts API : Service invoked too many times for one day: urlfetch. (line 43, file "Sentences1")Dismiss
==Noun==
- (countable) A pilot is a person who flies and controls an airplane.
- I hope the pilot does not crash the plane.
==Verb==
Plain form |
Third-person singular |
Past tense |
Past participle |
Present participle |
- (transitive) If you pilot an airplane, you fly and control it. <> tuƙi, tuka jirgi.
- I hired a girl to pilot my new airplane.
- tuntuɓa
Additional Sentence Examples
change- The pilot who stole a secret Soviet fighter jet [3] <> Matukin da ya saci jirgin yakin Tarayyar Sobiyat [4]
- The pilot climbs out of the plane’s cockpit [5] <> Matukin jirgin ya fito daga kebabben wurin zamansa, [6]
- It is then that the 29-year-old pilot, [7] <> Daganan sai wannan matukin jirgin mai shekaru 29, [8]
- That is, until a disillusioned Soviet fighter pilot hatched his plan. [9] <> Wannan shi ne, sai bayan da matukin jirgin yakin Sobiyat da takaici ya kama shi ya aiwatar da manufarsa. [10]
- He entered military service and qualified as a fighter pilot – [11] <> Ya shiga aikin soja, inda ya samu kwarewa a matsayin matukin jirgin yaki – [12]
- The Japanese suddenly found themselves with a defecting pilot – [13] <> Kwatsam sai Jami'an Japan suka samu matukin jirgin da ya tsero – [14]
- MiG-25 pilots were warned never to exceed Mach 2.8; [15] <> An gargadi matukan MiG-25 cewa ka dasu zartar da Mach 2.8; [16]
- After all, no Russian pilot has decided – [17] <> Baya ga wannan, babu wani matukin jirgin Rasha da ya taba yanke irin wannan kudiri [18]
- Would you fly in a pilotless airliner [19] <> Ko za ka shiga jirgin sama da ba shi da matuƙi? [20]
- Some of them – irrationally so – fixate on the state of the pilot. [21] <> Wasu mutane tun farko dama matsorata ne saboda yanayin matuƙin jirgin, [22]
- Would these people feel any better if we could get rid of pilots altogether? [23] <> Shin ko irin wadannan mutanen za su fi jin dadi idan aka daina amfani da matuƙa jirgin sama kwata-kwata? [24]
- Even helicopters can be pilotless, like the K-MAX, [25] <> Hatta jiragen sama masu saukar ungulu za su iya kasance wa babu matuƙa, kamar jirgin sama ƙirar the K-MAX, [26]
- “So with pilots relying on autopilots for 95% of today's flights, [27] <> Yayin da matuƙa jirgin sama suka dogara ga amfani da nu'rar da jirgin ke tuƙa kansa a cikin kashi 95 cikin 100 na zirga-zirga ta jiragen sama, [28]
- and so the thinking goes could be safer than human pilots in the future.” [29] <> wanda hakan yasa wasu ke ganin ya fi tuƙin jirgi da mutum zai yi a nan gaba. [30]
- with pilots, engineers, scientists and airline representatives debating autonomous planes, [31] <> tsakanin matuƙa jirgin sama da injiniyoyi da masana kimiyya tare da wakilan kamfanonin jiragen sama, [32]
- the motion ‘there will be no need for pilots in 40 years’ was carried by approximately 60 votes to 40. [33] <> an kawo ƙudirin cewa ' ba za'a buƙaci matuƙa jirgi ba nan da shekaru 40 masu zuwa' inda aka samu ƙuri'u 60 na goyon baya yayin da 40 basa goyon baya. [34]
- it can be operated by pilots from the cockpit or from the ground – [35] <> ana iya tafiyar da shi daga cikin jirgin ko kuma daga waje, [36]
- to investigate civilian pilotless aircraft concepts. [37] <> domin su gudanar da bincike akan shirin jirgin sama marasa matuƙa. [38]
- if we can’t see two smartly dressed pilots at the helm, calmly providing us with weather updates during a storm? [39] <> idan ba'a ganin matuƙa jirgi su biyu suna tafiyar da jirgin tare da yiwa fasinjoji bayanin yanayi a lokacin da hazo ko kuma rashin kyawun yanayi ya yi kamari? [40]
- with a pilot directly at the controls, and on the plane,” [41] <> idan akwai matuƙin jirgin da ke tafiyar da al'amura kai tsaye a jirgin sama, [42]
- which leads to incidents such as co-pilot Andreas Lubitz, [43] <> dake janyo hadurra kamar yadda mataimakin matuƙin jirgi Andreas Lubitz, [44]
- “This is not to malign human pilots… [45] <> "Ba wai don a nuna rashin kwarewa ba ga matuƙa jirgi, [46]
- No autopilot today could have landed the plane on the Hudson River. [47] <> babu wata nau'rar dake tuƙa jirgi da zata iya sauke jirgi a Tekun Hudson. [48]
- “While it’s true that there have been rare cases of pilots purposefully crashing planes [49] <> Yayin da gaskiya ne akwai wasu lokuta ƙalilan da ake samun matuƙin jirgi ya kifar da jirgi da gangan, [50]
- there are also examples of pilots preventing disasters through creative problem solving. [51] <> akwai kuma wasu misalai da matuƙa jirgi kan hana abkuwar wani bala'i ta hanyar samar da yanayi na warware matsala. [52]
- Robinson believes that the first step to remove pilots on commercial airliners could be to do it gradually. [53] <> Robinson na ganin matakin farko na janye matuƙa a jiragen sama masu daukar fasinjoji shine a fara sannu a hankali. [54]
- is looking into the ‘reduced crew’ operations with just one pilot. [55] <> na duba yiwuwar rage adadin ma'aikatan dake aiki a cikin jirgi tare da barin matuƙi jirgi daya kawai a ciki. [56]
- it was standard to have three pilots in the cockpit; [57] <> ƙa'ida ne a samu matuƙa su uku a cikin jirgi [58]