User:HausaDictionary/Quran/18

  1. 18:29 - shamaku = walls
    Mun yi tattali dõmin azzãlumai wata wuta wadda shãmakunta, sun ƙẽwaye da su. <> We have prepared for the wrongdoers a fire whose walls will surround them.
    nibila zata zame mata garkuwa kuma shamaku atsakaninta da bashir [1]
    Alqur'ani mai girma ya siffantata da cewa ita kurkuku ce, da ke kewaye da kafirai, akwai shamaku kewaye da ita, kuma ita abar rufewa ce [2]
  2. 18:31 - ƙoramu = rivers
    beneath them rivers will flow. <> ƙõramu na gudãna daga ƙarƙashinsu
  3. 18:31 residence = gidan zama
    Those will have gardens of perpetual residence <> Waɗannan sunã da gidãjen Aljannar zama

18:100

change
  1. 18.100.1 WaAAaradna jahannama yawma-ithinlilkafireena AAarda
  2. 18.100.2 And We will present Hell that Day to the Disbelievers, on display -
  3. 18.100.3 Kuma Muka gitta Jahannama, a rãnar nan ga kãfirai gittãwa.
  4. 18.100.4 Kuma mu gabatar da Jahannama, a ranar, ga kafirai gittawa.
  1. present <> gabatar da, gitta, bayyana, gurfanad da
    And He taught Adam the names - all of them. Then He showed them to the angels and said, "Inform Me of the names of these, if you are truthful." <> Kuma Ya sanar da Ãdam sũnãye dukansu, sa'an nan kuma ya gitta su a kan malã'iku, sa'n nan Ya ce: "Ku gaya mini sũnayen waɗannan, idan kun nasance mãsu gaskiya." = Sai Ya sanar da Adam dukkan sunaye, sa'annan ya gabatar da su wa mala'ku, Ya ce: “ Ku gaya mini sunayen wadannan, idan kun kasance masu gaskiya.” --2:31
    There is no blame upon you for that to which you [indirectly] allude ... <> Kuma bãbu laifi a kanku a cikin abin da kuka gitta da shi... = Babu laifi gare ku idan kuka bayyana baikon ku... --2:235
    Those will be presented before their Lord, <> Waɗannan anã gitta su ga Ubangijinsu, = Za a gabatar da su a gaban Ubangijinsu, --11:18
    And they will be presented before your Lord in rows, <> Kuma a gitta su ga Ubangijinka sunã sahu guda, = Za a gurfanad da su a gaban Ubangijinka a cikin sahu guda. --18:48
    Indeed, we offered the Trust to the heavens = Indeed, We presented this trust (the Qur´an) to the sky, = We displayed/presented the trust (choice between good and evil) on the skies/space <> Lalle Mũ, Mun gitta amãna ga sammai = Mun gitta amana (‘yancin zabi) ga sammai --33:72
    [Mention] when there were exhibited before him in the afternoon the poised [standing] racehorses. <> A lõkacin da aka gitta masa dawãki mãsu asali, a lõkacin maraice. = Wata rana sai dawakansa suka dauke masa hankali, har shigowar dare. --38:31
    The Fire, they are exposed to it morning and evening. <> Wutã, anã gitta su a kanta, sãfe da maraice, --40:46
    And you will see them being exposed to the Fire, " <> Kuma kanã ganin su anã gitta su a kanta, --42:45